Monday, September 11, 2017

Kannywood: Dalilin Dayasa Jaruma Rahama Sadau Tayiwa Ali Nuhu Zagon Kasa


Magoya bayan jarumi Ali Nuhu suna kutuntumawa jaruma Rahma Sadau ashar a shafukansu na Instagram. Binciken da muka yi ya nuna mana cewa sudai magoya bayan Ali Nuhu sun samu labari cewa tana masa zagon kasa a wuraren hirar ta, abun da suka bayyana a matsayin butulci duba da iren yadda yake tsaya mata idan abubuwa suka rikice mata. Wanda a ganin su ita jarumar tana yin zagon kasan ne don anqi a sata a cikin jerin jarumai da zasu fito a film din FKD na gaba mai suna ABOTA. Ga Kadan Daga Cikin Abinda Magoya Bayan Ali Nuhu Suke Cewa

No comments:

Post a Comment

Pages