A ranar Alhamis ne aka rabawa iyalan marigayi Rabilu musa ibro gado Marigayi ibro ya mutu ya bar kudi a asusun ajiya na Union bank kimanin naira milyan talatin 30,000000. - Sannan yabar matoci guda biyu tirela 2 bus bus guda biyu sannan yana da gida guda daya a Abuja Gwarinpa. A ranar Alhamis ne aka rabawa iyalan marigayi Rabilu musa ibro gado Marigayi ibro ya mutu ya bar kudi a asusun ajiya na Union bank kimanin naira milyan talatin 30,000000. Sannan yabar matoci guda biyu tirela 2 bus bus guda biyu sannan yana da gida guda daya a abuja gwarinpa.

NAIJ.com ta samu cewa kafin rasuwar sa shine chiarman na yan film din arewa da harkar camama. Marigayi Dan Ibro an haifeshi a garin Dan Lasan dake karamar hukumar Warawa dake Kano, ya mutu bayan yayi fama da ciwon hanta. Ya mutu yanada shekaru 47 a duniya yabar mata 3 da ýaýa ashirin (20). Allah yaji kansa da gafara tare da dukkan musulmai, Allah yasa in tamu tazo mu cika da kyau da imani.
No comments:
Post a Comment