Read more: Kannywood zasu shirya fim mai kwai kwayon boko Haram Majiyarmu da ta ji shiru shine ta shiga bincike inda ta samu daga majiyar mu ta mujallar fim da tayi fira da babban furodusan fim din Umar Uk ya bayyana cewa cece-kuce ne yayi masu yawa inda mutane suka rika kiran su suna rokon su da su dakatar da shirin. Furodusan ya bayyana cewa sun samu kira ba adadi daga jama'a da dama ciki hadda manyan jaruman fim kamar su Ali Nuhu da Adam A. Zango inda suka roke su da su taimaka su dakatar da yin fim din.
No comments:
Post a Comment