Hawaye sun kwaranya yayinda aka binne jaruma Hauwa Maina
An sada jarumar shirya fina-finan Hausa Hauwa Maina da gidanta na gaskiya. Anyi jana’izar jarumar ne a jihar Kaduna, a yau Alhamis, 3 ga wa...
Fadar Sarkin Musulmin Najeriya ta ce Talata za a fara duba watan Shawwal Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad...