Monday, August 28, 2017

Duk Wanda Ya Yi Yunkurin Sake Kama Ni Zai Mutu – Nnamdi Kanu


Shugaban kungiyar masu fafutukar neman Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, yayinda yake maida martani ga shirin gwamnatin tarayya na janye belin sa, ya sha alwashin yin maganin duk wani da yayi yunkurin kara kama shi.

No comments:

Post a Comment

Pages