Monday, March 22, 2021

Masha Allah! Matar Janar Buratai Ta Gina Masallacin Juma’a (hotuna)

 

Masha Allah! Matar Janar Buratai Ta Gina Masallacin Juma’a (hotuna)

 




A yau ne Majiyarmu ta samu wannan labari daga jaridar rariya inda ta wallafa a shafinta na sada zumunta cewa hajiya umma Yusuf tukur buratai tayi abin alkhairi..

Alherin Allah ya kai Ga Hajiya Umma Buratai

Inda sunka wallafa cewa:

Hajiya Umma Buratai ta gina masallacin ne a garin Yusa-Fulani dake karamar hukumar Lau a jihar Taraba.”.

Ga kadan daga cikin hotunan gidan.


No comments:

Post a Comment

Pages