Bidiyo: Wakokin Raddi da akayiwa Abduljabbar bisa wakarsa ta na fito Yawa Gaba Gaɗi babu mai iya jijiga ni
Ku saurari wannan wakar da ankayi bisa hankali akan Abduljabar da yake cewa babu mai hana shi fitowa,babu mai iya jijiga shi.
Amma kuma sai ga Ganduje ya hana amma cikin wannan wakar mai matukar dadi an fadi aibinsa.
Ku saurara ga ta nan cikin faifan bidiyo.
No comments:
Post a Comment