Friday, February 19, 2021

Wata Budurwa data haihu tace ta iska cikin ya shigeta

 

Wata Budurwa data haihu tace ta iska cikin ya shigeta 






Wata Budurwa data haihu ta yi ikirarin cewa ta Iska cikin ya shiga jikinta. Wani katin abin ban mamaki shine, tace kawai bayan da ta ji iskan ya shiga jikinta, Sai ta ji cikinta na kumbura, Bayan Awa 1, Kawai sai ta Haihu.

‘Yansanda sun fara Bincike a kasar Indonesia bayan da Sti Zaina ‘yar shekaru 25 ta yi wannan ikirari.

Kamar yadda Hutudole na ruwaito.Lamarin ya farune a Cianjur dage West Java na kasar. Tace bayan Sallar Azahar, tana kwance kawai sai iska ya shiga jikinta, Mintuna 15 bayan nan sai cikinta ya fara kumbura yana mata ciwo. 



No comments:

Post a Comment

Pages