Wednesday, February 10, 2021

Sheikh Bello Yabo Yayi Caka caka Da Abduljabar Ya baiwa Ganduje shawarwari Abinda Ya Dace Yayi

 Babban malamin nan sheikh bello yabo Sokoto shima yayi tasa magana akan dambarwa Abduljabar nasiru kabara wanda zaku saurari nashi martani yayi da yake karatunsa.

Wanda ya samu kiraye kiraye shin abinda ankayiwa Abduljabar anyi daidai wanda yace to ae usman danfodiyo yanzu a cikin garin Sokoto ko ba sokoto ba kayiwa maganar batanci a kyale balantana fiyayen halitta. 




No comments:

Post a Comment

Pages