Tuesday, February 16, 2021

Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar da Alkali (hotuna)

 Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar da Alkali (hotuna) 





Wata kyayyawar budurwa ta bayyana alfaharinta da wani nasara da ta samu Budurwar mai suna Maryam Musa ta yi murnar kammala karatun digirinta –

Yan Najeriya sun taya ta murna yayinda wasu suka yi ta kalamai kan kyawun da Allah yayi mata Yan

Najeriya sun kwararawa wata budurwa sakonnin taya murna ga kyakkyawar budurwa yar Arewa bisa nasaran da ta samu.

Budurwar mai suna Maryam Musa ta yi sanarwa a shafin Tuwita bisa kammala karatun digirinta a fannin karatun lauya.

Maryam, wacce bata bayyana jami’ar da ta kammala ba ta godewa Allah bisa nasarar da ta samu. Yan Najeriya sun jinjina mata bisa irin kyawun da Allah ya bata yayinda wasu ke taya ta murnan kammala karatunta. Hakazalika wasu sun bata shawari kan rayuwa bayan karatu.  


Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar da Alkali Hoto 




No comments:

Post a Comment

Pages