Sunday, February 21, 2021

Kama Mua’azzam Idi Yari zalunci ne bana tare da kai Akan zalunci Umma Shehu Ga Afakallahu (bidiyo)

 Kama Mua’azzam Idi Yari zalunci ne bana tare da kai Akan zalunci Umma Shehu Ga Afakallahu (bidiyo) 

Jaruma umma shehu ta fara sallama irin ta adadin musulunci wanda tayi martani akan kama Mu’azzam Idi Yari wanda tayi masa wankin babban bargo a kasuwa.

Wanda tayi masa maganganu masu hikiman kan cewa gaskia shifa zalunci baiyi ba.

Wanda ta nuna cewa tana tare da kai amma bata goyon zalunci. 

No comments:

Post a Comment

Pages