Sunday, February 7, 2021

Innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un! kannywood Tayi babban Rashi Allah Yayiwa Mahaifin Maishinku Rasuwa

 

Innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un! kannywood Tayi babban Rashi Allah Yayiwa Mahaifin Maishinku Rasuwa




A jiya ne tsohon fitaccen jarumin kannywood, Ibrahim maishinku, ya wallafa cewa Allah yai wa mahaifinsa rasauwa shafinsa na sada zumunta tare da nuna nuna alhininsa na rashin mahaifinsa wanda.

Abinda ya wallafa a shafin nasa shine “INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJUUN. a yau 26 JAN 2021 nayi babbaan rashi, .Allah yayi maka Afuwa baba .Wallahi duk wanda ya tafi cikin Aminci ya huta.Allah ya bamu hakurin rashin ka baba.Allah yasa mu mutu cikin Aminci”.

No comments:

Post a Comment

Pages