Baban chinedu ya bayyana kwararan hujjoji ga Afakallahu kan bisa Laifin komai Ya Kama Mu’azzam ba (bidiyo)
A cikin wannan bidiyo zaku ji yadda jarumi kuma mawaki baban chinedu yayi ruwan hujjoji akan yadda anka har kan kama Mu’azzam domin ci masa zarahi.
A cikin wannan bidiyo zakuji yadda ya nuna takardu wanda har an samu izini wanda shi furodusan fim din yaron Afakallahu ne shiyasa ba’a kama shi ba.
No comments:
Post a Comment