Friday, February 12, 2021

Ashe Wannan Video Iskanci Momee Gombe Da Ake Yadawa Ba Ita Bace

 Ashe Wannan Video Iskanci Momee Gombe Da Ake Yadawa Ba Ita Bace 


Wannan shine video da zaka ga yana yawo a social media wanda ake cewa momee gombe ce a hotel aka dauke wannan ba gaskiya bane ba mome gombe bace. 


Saboda mutane masoyanta dama wanda ba masoyanta ba sun fara daukar wannan jita jita

maganar gaskiya ba ita bace koma itace baikamata ana yadawa ba Allah kasa mudace. 




No comments:

Post a Comment

Pages