Friday, January 1, 2021

ZAMANTAKEWAR AURE(GA MA’AURATA) SIFFOFIN INZALIN MAZA DA MATA GARGADI

 ZAMANTAKEWAR AURE(GA MA’AURATA)

SIFFOFIN INZALIN MAZA DA MATA GARGADI




 




yana da kyau idan miji ya
biya buqatar sa to ya dan
dakata har sai buqatar
matar sa tabiya
idan bai dalata ba to ya
cutar da ita
rashin biyan buqatar tata
yana iya haifar mata da
wata cuta.

ALAMOMIN INZALIN MATA

1__akwai wacce mijinta zaiji
gumi a jikinta kuma zaiga
zufa a goshin ta

2__Akwai wacce take
maqalqale mijinta sosai

3__Akwai wacce kunya take
kamata bata iya hada ido
da mijin ta
4__Akwai wacce gabobin ta
suke saki gaba daya

5__Akwai wacce razana take
(firgita)

6__Akwai wacce take rufe
idanunta da hannayenta

7__Akwai wacce take ture
mijinta da kanta

ALAMOMIN INZALIN MAZA

1__akwai wanda yake sakin
jikinsa kamar ya mutu

2__Akwai wanda yake kuka

3__Akwai wanda yake
dukan shimfida da hannun
sa

4__Akwai wanda yake
rungume matar sa kamar
zai tsage ta
5__Akwai wanda yake shiru-
shiru

6__Akwai wanda yake
runtse idanunsa kuma ya
cije fatar bakin sa
(RUWAN DADI:-) wasu ruwa
ne dake fita a lokacin da
namiji da macce suke
kwanciya…….
fadakarwa ne akan rayuwar
ma’aurata.

No comments:

Post a Comment

Pages