TUSAR GABA GA MACE KO FITAR ISKA TA GABAN MACE LOKACIN JIMA’I KO LOKACIN DA TAYI WANI MOTSI
08061273571
Dalilan da suke haifar da matsalar tusar gaba ga mace musamman ma idan tana jima’i da mijinta, yayin da ta yi goho ko durquso, ko wani style me kama da haka, sai kawai ta ji cikin gabanta na qara FUT! FUT! FUT! kai ka zata tusa take yi amma kuma ba tusa bace gabantane yake wannan tusar.
A gaskiya duk matar da ta tsinci kanta a wannan yanayin zan gaya miki gaskiya wallahi megidanki hakurin zama kawai yake yi da ke, domin da zarar yaji gabanki
yana fitar da iska zai ji wani baqinciki ya kamashi, zai ji baya sha’awarki zai ji kwata kwata bai sha’awar kara kwanciya da ke saidai yayi ta maza kawai ya daure
Yawanci mata na tsintar Kansu a cikin wannan yanayin amma basu San DALILAN faruwar tusar gaban ba ballantana ma su San hanyar magance wannan matsalar.
DALILAN DA SUKE KAWO TUSAR GABA :
1. ZAMA BA WANDO
Ta yadda Iska zata samu damar shiga Cikin Farjinki ta gangara har wata Mahadar Kurmin Tsoka da Qashi da yake Tsakanin cikin Karshen Ramin Farji da Dubura ta kwankwaso, Wannan iskar kan shiga wannan Kurmin ramin ta zauna,
shikuma wannan Qashin sai ya kifeta, ta yadda ko motsi mace tayi sai iskar tayi kokarin fita daga Kogon amma inaaaa wannan Qashin zai maida ita sai wata ta fito wata ta koma, kuma a take wata ta kara shiga domin ta samu hanya, sai a ji kara Fut fut kaman tusa,
2. YAGEWAR FARJI LOKACIN HAIHUWA
Wata kuma A sanadin Haihuwa ne Ta karu ko ta buude sosai wajen kan Bude ta ciki sai iskar ta shiga wannan kogon ta cikin farji sai gabanta yake kara in tayi motsi ko in ana saduwa da ita
3. CHUSHE-CUSHEN MAGUNGUNAN MATA MARASSA ASALI DA TSARI
Chusa magunguna marassa tsari da dacewa da Farji don yin matsi kan janyo Rarakewar Farji har iska ta samu damar Fantamawa cikin farjin, kuma Da yawan
maganin matsi da mata ke Rububin nema yakan biya musu bukata ne na dan kankanin lokaci, daga baya kuma in karfin maganin ya kare sai wajen ya sake sai kuma ya Luguiguice ya bude fiye da farko, toh ta nan kin karawa farjinki girma iska sai ta samu Damar shiga
Wadannan kadan daga cikin Manyan abubuwan da ke kawo wa mata matsalar lalacewar gaba har ka ji yana ta qara yana fitar da iska Fut! Fut! Fut! Kaman tusa.
4. YIN ISTIMNA’I ZINAR HANU
Da yawan mata kan Bude ta hanyar Zurmuka Hannu ko yatsu da suke a cikin farji don biyawa kai bukata, Hakan kan lalata Farjin kuma ya dinga fitar iska
5. BUSHEWAR FARJI
Bushewar Farji bisa kowanne irij dalili kan sa farjin mace ya finga Kara kaman me tusa
6. RASHIN CIKAR NAMAN FARJIN MACE
Idan farjin mace ya motse ya rame sai Ramin Farjin Zududu kawai kaman Ramin Bera, Dole farjinta ya dinga Guntsar iska yana Fitarwa kaman tusa
MAFITAR MAGANCE WANNAN MATSALAR ITACE:
Zaki dinga Bude Cinyoyinki daga tsaye, ki bude kafafunki sai ki dinga tsugunawa kina mikewa kafagunki a bude wato salon motsa jiki na Up and down kenan wanda akan yiwa dalibai a makarantun sakandare in sun yi Laifi, Safe kiyi Goma,
Yamma ma haka, ta hakane in kina yi kaman na wata guda zaki fitar da iskar nan gabadayanta daga cikin wannan kogon, sannan sai Ki kiyaye dokokin saka
wando, in kina da Yagewar farji kije likita ta miki dinki a asibiti, Sannan ki dinga yawan tsarki da ruwan zapi
08061273571
Ni dinne dai har wayau, Danku, jikanku, Qaninku, yaronku, kuma Dan aikan almajirin almajirinku
DAGA GROUP ME SUNA MAGUGUNA A MUSULUNCI
Call: & whatsapp
08061273571

No comments:
Post a Comment