Saturday, January 9, 2021

Video Yarinya Ali Nuhu Ya Fito Fatima Ali Nuhu Wanda Ya Girgiza Instagram

Video Yarinya Ali Nuhu Ya Fito Fatima Ali Nuhu Wanda Ya Girgiza Instagram 

Sabon Video yarinya babban director kuma jaruma Ali Nuhu yake yawo a social media mutane suke ta magana akanshi.

Wannan Video ba wani abu take a cikinsa ba face rawa to rawar da tayi ne mutane suke cewa bata dace ba fitsara ce ga video nan mun kawo maku.

No comments:

Post a Comment

Pages