Saturday, January 9, 2021

Hafsat Idris Daga Karshe Ta Bayyana Manyan Yaranta Harda Budurwa A Ciki

 


Shahararriyar jarumar hausa film ko muce kannywood hafsat idris wacce ake kira da barauniya amma ba barauniyar bace a film ta samu wannan suna.

Ta dade tana posting din hoton karamar yarinyarta harda video ta yadda duk wani mabiyinta ya dauka ita kadai ce yarinyarta sai cikin wannan wata sukayi wani shagali sannan ta saki sauran hotunan manyan yaranta macce da namiji macce ma budurwa ce mutane sunyi mamaki matuka.

Ga Video nan ayi kallo lafiya.





No comments:

Post a Comment

Pages