Kamar yadda kuka sani duk wani wanda ya kasance yana mu’amala da maganin karfin maza ko na mata zaisan wannan jaruma empire saboda sana’arta kenan hada wadannan magunguna.
Acikin yan kwanakin nan wani video nata yake yawo wanda ya kasance cin mutunci da cin fuska a gareta anyi yayin da take nuna zazzafan kishi saboda mijinta ya kara aure wannan video ya cigaba da yaduwa a shafinka sada zumunta wato (Social media).
Kamar yadda ya kasance idan wani video nata ya fito wanda ya kasance cin fuska ne a gareta tana fitowa ta nuna bacin rai sai kuma wannan Karon haryanzu batace komai akan video ba.

No comments:
Post a Comment