Thursday, January 7, 2021

Kalli Bidiyon Yadda Jarumin Kannywood Ke Rawa Da Wata Jaruma A Nollywood Ta Dauki Hankali

 Kalli bidiyon wannan shahararren jarumin kannywood hausa film wato uzee usman wanda ya kasance yanayin film din nollywood Nigerian.

Wannan video rawar da yayi da wata jaruma ya dauki hankulan mutane sosai musamman hausawa kowa yana tofa albarkacin bakina ga video nan munkawo maku.






No comments:

Post a Comment

Pages