GYARA DA KANKI NI’IMAR KI YANCIN KI
SIRRIN RIDI ¹
Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya itama kidaka amma sai kin soya ayar sannan ki hada da garin cukwi kirinka saka cokali kamar 3 acikin madara peak kinasha wannan ya inganta yana karawa mace ni ima sosai..
BY ADMIN SUMAYYA
SIRRIN RIDI²
Ki samu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya koma gari ki barshi ya bure kirinka sha da nonon zai miki amfani wajen jima I da maganin dattin ma haifa…

No comments:
Post a Comment