Monday, January 4, 2021

Jam'iyyar APC ba zata iya cin jihar Jigawa ba a 2023 - Gwamna Badaru

 Jam'iyyar APC ba zata iya cin jihar Jigawa ba a 2023 - Gwamna Badaru





Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Badaru Muhammad Abubakar ya bayyana cewa jam’iyyar APC reshen jihar Jigawa na iya shan kaye a zaben 2023 idan har ba a gaggauta kawo karshen rikicin gida da ya dabaibaye Jam'iyyar ba.


Sai dai ya ce babu abunda zai rasa idan hakan ya faru kasancewarsa dan kasuwa, wanda zai koma ya cigaba da kasuwancin sa idan ya Gama Gwamnan jihar.

No comments:

Post a Comment

Pages