Innalillahi Kalli Yadda Ake Safarar Matan Aure Ana Siyar Dasu Ana Zina Dasu
Innalillahi wannan zamani bamu San inda zai kaimu ba yanzu dillancin mata da akeyi ya tashi daga kan budurwoyi yanzu harda matan aure.
Idan kuka kalli wannan faifan bidiyon da muka kawo maku zaku ga yadda ake dillancin matan aure Allah yayi mana maganin wannan bala’kan ameen.
No comments:
Post a Comment