Thursday, January 7, 2021

Bidiyo : Bidiyon Dalilin Da Yasa Ake Zargin Nafisa Abdullahi Da Safarar Karuwai Da Miyagun Kwayoyi

 



Wannan faifan bidiyo da muka kawo maku wanda tashar Tophausa tv ta youtube channel ta dauki nauyin yinsa.

A cikin wannan bidiyon ne zaku ji dalilan da yasa hukumar tsoro ke zargin shahararriyar jarumar kannywood nafisa Abdullahi da aikata gurbataccen aiki ga bidiyon kasa kunsan ance gani ya kori ji.




No comments:

Post a Comment

Pages