Jaruma Maryam Wazeeri ta sake saka wasu sababbin hotunanta daga kasar Dubai inda taje shakatawa da kuma yawon bude ido
Jarumar dai ta saka hotunan ne a shafinta na instagram domin masoyanta.
MaryamWazeeri dai anfi sanin ta da Laila a cikin shirin nan na Labarina wanda Malam Aminu Saira ya ke bada Umarni.

No comments:
Post a Comment