Friday, January 1, 2021

(Bidiyo) Ya Salam! An Kama Wani Yaro Dan Garkuwa Da Mutane A Kaduna

 





Lamarin tsaro kullum kara tabarbarewa yakeyi a wannan kasa tamu, musamman ma arewacin Najeriya. 



Matsala ta sace sace da kuma garkuwa da mutane domin biyan kudin fansa na daga cikin abubuwan da suka dade suna ci mana tuwo a kwarya a arewacin Najeriya.

Yanzu a harkar ta kidnapping ma hada kananan yara suma sun san su tsaya su kitsa yadda zasu yi kidnapping domin amsar kudin fansa.



Ga bidiyon a kASA



No comments:

Post a Comment

Pages