Monday, January 18, 2021

Bidiyo Wata sabuwa! Ashiru na goma Allah yayiwa Izgili Shi Yasa Ya Jarrabe shi ~ Darakta Bala Anas Babinlata

Bidiyo Wata sabuwa! Ashiru na goma Allah yayiwa Izgili Shi Yasa Ya Jarrabe shi ~ Darakta Bala Anas Babinlata

ASHIRU NAGOMA: Izgilanci ya yi wa Allah shi ya sa ya haukace.
Cewar Darakta Bala Anas Babinlata.

A cikin shiri na Musamman da kafar watsa labarai ta Kannywood Exclusive TV ta yi, ta tattauna da wasu daga cikin ‘yan masana’anatar Kannywood, wasu sun bayyana dalilin da ya hana su taimaki Ashiru Nagoma.

No comments:

Post a Comment

Pages