Mama Daso wadda aka fi sani da Saratu Gidado a masanaantar finafinan hausa ta kannywood ta fitar da wani faifan bidiyo inda ta caccaki matar data fito ta nuna ma duniya cewa ta taba kulla alaka da shahararren mai kudin nan Aliko Dangote.
A jiya ne dai wasu hotuna suka karade shafukan sada zumunta inda aka ga wata mata tare da Aliko Dangote. Matar dai tayi ikirarin cewa ta taba soyayya da Dangoten inda har ya karya mata zuciya.
Ga bidiyon a kasa

No comments:
Post a Comment