Bidiyo : Garzali Miko Da Rukayya Musa Bidiyonsu A Gidan Gala Wanda Yaja Masu Zagi
Sabon bidiyon wasan garzali miko tare da rukayya musa a cikin gidan gala wanda bidiyon gaskiya yayi muni matuka shiyasa mutane suka dinga zaginsu.
Wasu na tsinewa wasu kuma na cewa Allah ya shiryasu wansu kuma na raddi akan wata magana da wani babban jarumin kannywood yayi gadai bidiyon nan mun kawo maku.
No comments:
Post a Comment