Friday, January 8, 2021

Hotunan Hanan Buhari da mijinta, Turad, a Dubai don murnar zagayowar ranar haihuwarsa

 




- Hanan da Turad tare da wasu 'yan uwa da abokan arziki sun tafi birnin Dubai inda suka yi shagali tare da taya Turad murna


 - An daura auren Hanan da mijinta Turad ne a watan Satumban shekarar 2020 a fadar shugaban kasa da ke Abuja Diyar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hanan Buhari 


-Sha'aban ta taya mijinta, Muhammad Turad Sha'aban murnar zagayowar ranar haihuwarsa.  


An daura auren Hanan da Turad ne a watan Satumban shekarar 2020. Turad ya kara shekara guda a duniya a ranar Alhamis. 







No comments:

Post a Comment

Pages