cin amana yanzu ya koma abincin mutane kamar yadda mutum yake neman abinci idan yana jin yunwa haka yanzu mutum yake neman hanyar dazai zubarma da dan uwansa mutunci.
Duk masu irin wannan hali Allah kayi mana tsari dasu ameen.
Fadar Sarkin Musulmin Najeriya ta ce Talata za a fara duba watan Shawwal Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad...
No comments:
Post a Comment