Thursday, July 16, 2020

Bidiyo : Tirkashi! Jaruma Empire mai Kayan Mata Tana Nayiwa Saurayinta Wani Irin Dilka Da Kayan Mata

Wannan wata bidiyon ne na mashahuriyar mai kayan mata wanda anka fi sani da Jaruma Empire tana yiwa Wani sarauniya ta ko mijinta ne oho.

Tana masa dilka a bayanin wajen wanka na shakatawa kamar yadda tashar Youtube channel sunka wallafa. 

No comments:

Post a Comment

Pages