Tuesday, June 2, 2020

(Download) Malin Fita ta 7 Fassarar Algaita Dub studio





Malin yana ta fama wajan ganin cewa ya kare masarautar Kamelot daga makiyan bayyane da na boye, ba tare da an gane cewa shi matsafi bane, hakazalika Utha Fendragon sarkin Kamelot shima yana kan bakarsa na ganin cewa ya hallaka duk wanda yayi masa tsafi a masarauta.

 Yarima Atha mai jiran gado kuma ya kasance yana bin duk wata hanya da zai ga ya gamsar da mahaifinsa mai martaba cewa zai iya jan ragamar masarautar Kamelot a duk lokacin da aka ce babu mahaifinsa.

 Daga bangare guda kuma, akwai wasu suna shirya duk wasu makirce-makirce na ganin cewa sunyi wa masarautar Kamelot kisan mummuke ko kuma sunyi wa Sarki juyin mulki domin daukar fansa a kanshi na zartar da hukuncin kisa akan wasu nasu.

 Gayos shi kuma yana ta fama na ganin cewa ya kange duniya daga gano fasahar Malin ta iya sarrafa tsafin da ya zarce na duk wani matsafi a yankin.


Sauke Bidiyon anan

No comments:

Post a Comment

Pages