Sunday, May 31, 2020

Yanzu-Yanzu:Dan majalisar Jihar Zamfara, Tukur Jakada ya rasu

Yanzu-Yanzu:Dan majalisar Jihar Zamfara, Tukur Jakada ya rasu Dan majalisar jihar Zamfara, Alhaji Tukur Jakada ya rasu. Dan majalisar dake wakiltar Bakura ya rasu ne a yau, Lahadi. Shugaban kwamitin majalisar dake kula da yada labarai,Shamsudeen Alhassan ne ta tabbatarwa da kamfanin dillacin labaran Najeriya,NAN da mutuwar abokin aikin nasa.

No comments:

Post a Comment

Pages