Hakan na kunshene cikin sanarwar da me magana da yawun jam’iyyar, Kola Ologbondiyan ya fitar a yau,Lahadi. Ya bayyana cewa maimakon shugaban kasar ya fito ya kunyata kansa wajan fadar abinda ba gaskiya bane shiyasa ya zabi ya fitar da jawabi a takarda.
PDP ta kara da cewa, shugaba Buhari ya rusa tattalin arzikin Najeriya wanda a baya yake kan ganiyar habaka, hakanan yayi kasafin kudi wanda ko rabin kudin ba zai iya samarwa ba dan haka yake son sayar da Najeriya ta hanyar bashi wajan samo kudin da zai aiwatar da kasafin kudin.
Hakanan ga ‘yan Najeriya Miliyan 40 da suka rasa aikinsu, ga kuma N-Power su Dubu Dari 5 da ake shirin salamarsu daga aiki suma bayan an kammala amfani dasu wajan yakin neman zabe shekara guda data gabata.
PDP tace su da sauran ‘yan Najeriya na mika godiya ga shugaba Buhari da bai fito yayi jawabi ya kunyata gwamnatinsa ba a Idon Duniya.
Buhari yasan babu Abinda ya tsinana a shekaru 5 da yayi yana mulki shiya be wa ‘yan Najeriya jawabi ba PDP
Jam’iyyar Adawa ta PDP ta bayyana cewa shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya san babu abinda gwamnatinshi ta yi a shekaru 5 da suka gabata shiyasa aka bashi shawarar cewa kada ya fito ya yiwa ‘yan Najeriya jawabi ranar 29 ga watan Mayu.
Hakan na kunshene cikin sanarwar da me magana da yawun jam’iyyar, Kola Ologbondiyan ya fitar a yau,Lahadi. Ya bayyana cewa maimakon shugaban kasar ya fito ya kunyata kansa wajan fadar abinda ba gaskiya bane shiyasa ya zabi ya fitar da jawabi a takarda.
PDP ta kara da cewa, shugaba Buhari ya rusa tattalin arzikin Najeriya wanda a baya yake kan ganiyar habaka, hakanan yayi kasafin kudi wanda ko rabin kudin ba zai iya samarwa ba dan haka yake son sayar da Najeriya ta hanyar bashi wajan samo kudin da zai aiwatar da kasafin kudin.
Hakanan ga ‘yan Najeriya Miliyan 40 da suka rasa aikinsu, ga kuma N-Power su Dubu Dari 5 da ake shirin salamarsu daga aiki suma bayan an kammala amfani dasu wajan yakin neman zabe shekara guda data gabata.
PDP tace su da sauran ‘yan Najeriya na mika godiya ga shugaba Buhari da bai fito yayi jawabi ya kunyata gwamnatinsa ba a Idon Duniya.
Hakan na kunshene cikin sanarwar da me magana da yawun jam’iyyar, Kola Ologbondiyan ya fitar a yau,Lahadi. Ya bayyana cewa maimakon shugaban kasar ya fito ya kunyata kansa wajan fadar abinda ba gaskiya bane shiyasa ya zabi ya fitar da jawabi a takarda.
PDP ta kara da cewa, shugaba Buhari ya rusa tattalin arzikin Najeriya wanda a baya yake kan ganiyar habaka, hakanan yayi kasafin kudi wanda ko rabin kudin ba zai iya samarwa ba dan haka yake son sayar da Najeriya ta hanyar bashi wajan samo kudin da zai aiwatar da kasafin kudin.
Hakanan ga ‘yan Najeriya Miliyan 40 da suka rasa aikinsu, ga kuma N-Power su Dubu Dari 5 da ake shirin salamarsu daga aiki suma bayan an kammala amfani dasu wajan yakin neman zabe shekara guda data gabata.
PDP tace su da sauran ‘yan Najeriya na mika godiya ga shugaba Buhari da bai fito yayi jawabi ya kunyata gwamnatinsa ba a Idon Duniya.
No comments:
Post a Comment