Hukumar Hizbah a jihar Sokoto ta kama wasu mata guda biyu da ake zargin su da auren jinsi guda, inda suke zama a matsayin mata da miji, lamarin da ya tada hankalin jama’a.
Kungiyoyin a yankin sun bayyana damuwwa, a jihar Sokoto,hukumar Hizbah ta bayyana ta yada nan gaba zata ci gaba da sa ido domin kawo karshen irin wadanan miyagun aiyyuka.

No comments:
Post a Comment