Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, Genetal BMB kenan a wadannan kayatattun hotunan shi da matarshi, ya bayyana cewa, lokacin murna da akasin haka suna tare mutuwace kadai zata rabasu.
atan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.
Fadar Sarkin Musulmin Najeriya ta ce Talata za a fara duba watan Shawwal Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad...
No comments:
Post a Comment