Masana'antar Kannywood ta kai kusan shekara 20 da kafuwa kuma ta samu dinbim jarumai masu taka muhimmin rawa wajen nishadantar da al'umma
A cikin tsawon shekarun da wannan dandalin ta samu asali an samu jarumai mata da dama da suka faranta mana rai da ire-iren rawar da suke takawa a idon telibijin.
Mafi yawancinsu a daina jin duriar su ne kasancewa shiga sahun gaba na rayuwar zamantakewar Yau da Kullum
Gadai jerin wadansu daga cikin su kamar haka
Ali Nuhu
Ahmad s Nuhu
Ibrahim Maishinko
Aminu Momo
Sani Danja
Sani Mai iska
Da dai sauransu da dama
Wadannan tare da wasu da dama sun taka rawar gaske yayin da ake damawa dasu a harkar fim kuma sun taimaka wajen inganta al'adar arewa ga bainar jama'a.
Muna musu fatan alheri tare da jinjina masu bisa gudummawar da suka bada a masana'antar kannywood
No comments:
Post a Comment