
Tsohuwar shahariyyar jarumar Kannywood, Ummi Ibrahim Zeeze tayi raddi ga magoya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Tace yanzu zasu fara gwagwarmaya da yayan shugaban kasar domin ganin yadda zata kaya a zaben 2019.
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da babban jam’iyyar adawa ta PDP ta baiwa jaruwar mukami.
Zeezee ta wallafa a shafinta na zumunta cewa: “Bayan Na Rabauta Da Wannan Babban Matsayi Daga Jam'iyyar PDP.
“To Jama'a Allah Yayi Dare Gari Ya Waye, Yanzu Zamu Fara Gwagwarmaya Da 'Ya'yan Baba (Buharist).
“Kowa Ya Gaji Bai Saba Ba .”
No comments:
Post a Comment