Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka ya bayyana cewa ya tambayi, idan ya bashi kyautar naira dubu dari biyu yaya zaiji?, sai ya bashi amsar cewa ai mutuwa kawai zanyi.
Nazir ya kara da cewa dan in tseratar da rayuwarshi sai na fasa bashi kyautar na rike kudina.
No comments:
Post a Comment