Saturday, March 24, 2018

(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo episode 46




A lokacin da burin Alawiyya da Nazir ya cika , wani mummunan abu ya kuma biyo bayansu, wanda ke barazana ga jin dadin da suke tinanin samu na gaba. Yayinda a gefe guda Kyauta dillaliya ta dauko ruwan dafa kanta, domin ganin yanda zata kaya, mu hadu shirin Dadin

Download Here

No comments:

Post a Comment

Pages