
Wani mutum, Mr. Viashima Titus Ukegi, dan shekaru 44, ya bankawa ‘yar cikin sa, Mary Doosur Ukegi, cikin shege.
An samu labarin cewa Ukeji, dan asalin karamar hukumar Awe ne a jihar Nasarawa, mahaifin ba saka ‘yar na sa makaranta ba kawai ya bar ta gida ne kawai tana yin kananan ayyukan gida tare da tsare nasa shago.
Rahotanni daga kafafen yada labarai na Sun sun gano cewa matar Ukegi, Cecilia Torkwase, ta rasa ranta bayan ta haifi ‘yar na su, Mary, a shekarar 2011.
A yayin da Mary ke bayyanawa manema labarai yadda abun ya faru: “Mun kasance kusa da juna kamar uba da ‘ya, na aza yana kula da ni ne kamar yadda uba ya kamata ya da ‘yarsa amma daga baya sai ya zo yana sha’awa na.
“Daga nan, wani rana da yamma, bayan na fita wanka, na daura zani a kirgi na. Na fito daga bayin zan shiga daki na ta falo, sai yayi ma ni wani irin kallo sai ya ce ma ni na matso kusa da shi. Sai ya ce ya ga wani zane ne a wuya na.
“Da na matso kusa da shi, sai ya taba ni a kirgi na sannan ya fadi wani abun ban dariya. Yana yawan ma ni maganganun ban dariya. Bayan an dan jima kadan a wannan daren, a yayin da ni ke bacci, sai ya shigo daki na da ledan biskit da kuma da kwalban coke, sai ya ce mu sha ci tare.
“A yayin da mu ke shan coke din, sai ya fara taba ni a duk jiki na a yayin da mu ke zaune a bisa kan gado. Abun ya ba ni mamaki sannan kuma ina ta kokarin boye sha’awa ta. Ya fada ma yadda ya ke matukar kauna ta, a wannan lokacin jiki na ya fara rawa.
“Daga nan, na san cewa wani abu mara kyau zai faru. Daga nan sai ya sumbace ni a yayin da ya ke shafa jiki na. Daga nan kawai sai ya cire wandonsa sannan yayi kokarin yin jima’i da ni, don a lokacin na kasance budurwa ce.
“Abun ya kasance sabon abu a wuri na sannan kuma da zafi sosai. Sai ya dauki man shafawa na na Vaselin sannan ya shafa a bisa kan mazakutarsa, ya gwada shiga na kuma. Sai ya saka da karfi daga nan sai ya kawar da budurci na. Daga nan, sai muka rinka saduwa da juna a kai a kai. Duk da cewa ba ga jinin al’ada na ba sannan kuma kafin na sani, ina dauke da juna biyu na tsawon watanni 3,” ya ce.
Da ya ke magana game da lamarin, mahaifin Mary ya ce: “Abunda ya faru ya kasance abun kunya ne don a yayin da ni ke aikata wannan mummunar aiki, ina ta ganin fuskar mata na da ta rasu.
“‘Ya ta tana da kira mai kyau sannan kuma tana tuna ma ni da mahaifiyarta sannan kuma abunda ke ta ba ni haushi shine wata rana wani can zai ji dadin ni’imar da ke tattare da ita, shine kawai na yanke hukuncin samun nawa rabon wanda ta sanadiyyar hakan ta dauki ciki.”
No comments:
Post a Comment