
"Lokacin da muka dinga kashe kudin mu akan Buhari muna yakar Jonathan ba ku yi magana ba, sai yanzu za ku zo kuna zagin mu don mun fadi ra'ayinmu a kansa?
Buhari ya gaza kuma babu wanda ya isa ya hana mu fadar albarkacin bakin mu tunda doka ta ba mu dama- inji Fati
No comments:
Post a Comment