
lokacin da Nazir ke farin cikin dawowar Alawiyya garin dadin kowa da kuma tsammanin burinsa na auranta ya cika a wannan lokacin wani babban tashin hankali ke kara tunkaro su gabadaya. Yayin da a gidan Malam Musa Tsohon soja al’amura suka kara rincabewa. Don ganin yadda za ta kaya ku kalli shirin dadin kowa kashi na Arba’in da daya.
No comments:
Post a Comment