Wednesday, December 6, 2017

2019: Kungiyar Matasan 'Yan Kasuwa A Jihar Sokoto Za Su Yi Taron Kiran Bafarawa Ya Fito Takarar Shugaban Kasa



Kungiyar matasa ta 'yan kasuwa ta jahar Sokoto za su yi taro ne akan kira ga tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Dalhatu Attahiru Bafarawa da ya amsa kiran 'yan Nijeriya ya fito takarar shugabancin kasa. Za a gudanar da taron ne a yau Laraba a Unguwar Gidan Kanawa kusa da tsohuwar kasuwar Sokoto da karfe 8:30 na dare.

No comments:

Post a Comment

Pages