Kungiyar kare muradun 'yan kabilar Igbo ta nuna bacin ranta a kan matakin d Buhari ya dauka na nadin Mustafa Boss a matsayin sabon Sakataren gwamnatin tarayya. Kungiyar ta nuna cewa jam'iyyar APC ta tsara mayar da kujerar Sakataren gwamnatin ga yankin Kudu maso Gabas. A cewar kungiyar, wannan nadin ya tabbatar da cewa gwamnatin Buhari na ci gaba da nuna wariya ga l'unmar Igbo.
No comments:
Post a Comment