Tuesday, November 14, 2017

Abubuwa guda 10 wanda duk yan siyasar Nigeria babu mai irinsu sai Buhari



Tabbas Allah yaba shugaban Nigeria muhammadu buhari Abubuwa guda 10 wanda duk yan siyasar Nigeria babu mai irinsu sai baba buhari Daga shefin Abubakar A Adam baban kyauta
1 farin jini
2 dau kaka
3 Amana
4 kwarjini
5 A daci
6 sanin Æ´akamata
7 jajircewa Akan gaskiya
8 dogaro ga Allah
9 san kasa da kishin jama ar kada
10 bin doka da oda

No comments:

Post a Comment

Pages