'YAN SARA SUKA SUN SARE WA WANI YARO HANNU A KONTAGORA Daga Alhaji Murtala Maigyada Kontagora Wani yaro mai suna Aminu wanda ke zama a unguwar Tukura a cikin garin Kontagora jihar Neja, wasu da ake zargin 'yan sara suku ne sun sare masa hannu. Lamarin ya faru ne a babban filin kwallo na garin Kontagora. Allah ka kawo mana saukin wannan al'ammari.
No comments:
Post a Comment