Wednesday, September 6, 2017

Wasu gagga gaggan yan Najeriya da hukumar EFCC ke bincika


Hukumar EFCC ta kara kaimi wajen yaki da cin hanci da rashawa inda a yanzu haka akwai mutane 100 shahararrun yan siyasan Najeriya da take bincika kan zargin laifuka da dama. Jaridar Punch ta ruwaito cikin mutanen da ake sanya ma idanu sun hada da matar tsohon shugaban kasa, Dame Patience, tsohon gwamnan Akwa Ibom Godswill Akpabio, minista mai ci Kayode Fayemi. Majiyarmu ta ruwaito ta samu bayanan sunayen ne daga wani jami’in EFCC, wanda ya shaida mata har alkalin alkalai, sauran sun hada da.

Gwamna Ayodele Fayose 
Gwamna Yahaya Bello 
Tsohon gwamnan Kogi Idris Wada 
Tsohon gwamnan Filato Jonah Jang 
Tshon ciyaman din PDP Ali Modu Sherriff Tsohon gwamnan Edo Lucky Igbinedion Patience Jonathan, wife of former president Goodluck Jonathan 
Tsohuwar Ministan kudi Ngozi Okonjo-Iweala Tsohuwar ministan Fetur Diezani Alison-Madueke Tsohon ministan shari’a Mohammed Adoke Tsohon ministan Abuja Bala Mohammed Sanata Stella Oduah Tsohon minista Godsday Orubebe Mijin Diezani Alison-Madueke 
Tsohon Kaakakin sshugaban kasa Jonathan Reuben Abati Doyin Okupe 
Tsohon shugaban kwastam Abdullahi Dikko Tsohon shugaban PDP Uche Secondus Kanal Bello Fadile 
Mai shari’a Abdul Kafarati Alkali Mohammed Tsamiya 

Source 



No comments:

Post a Comment

Pages