Tuesday, September 5, 2017

Wani yayi barazana ga rayuwar maryam yahayya -(Mansoor)


Maryam Yahaya Mansoor Wani bawan Allah ya caccaki jarumar Fina-finan hausar nan watoMaryam Yahaya, Wanda aka fi sani da mansoor. Mutumin ya bayyana Maryam a Matsayin wadda bata san darajar masoyanta ba kuma ya zazzageta yace sai tayi bakin jini a rayuwarta nan gaba, haka kuma ya mata alkawarin sai yayi mata wani mummunan abu wanda yaki ya bayyana ko menene , yadai yi fatan Allah ya hadasu da ita. Har yanzu dai majiyar bata jiyo dalilin da ya saka wannan bawan Allah yiwa maryam wannan mummunan fata ba.Allah kadai ya sani domin Maryam dai bata mayarmishi da martani ba, sai muyi fatan Allah ya kyauta tare da tsaremana Maryam daga sharrinsa.

Src_Hausamobile

No comments:

Post a Comment

Pages